العربية  

books takaitaccen bayani na aiyukan haxji مناسك الحج الهوسية

If you do not find what you're looking for, you can use more accurate words.

View more

TAKAITACCEN BAYANI NA AIYUKAN HAXJI (مناسك الحج-الهوسية) (Book)


Wannan xan littafi an rubuta shi a taqaice domin ya kasance mai sauqin fahimta da aiki ga kowa. Shi ne jigon abin da muka xako daga littattafai biyu: Nusuk Ibn Baz da Nusuk al-Albani (Allah ya ji qansu). Domin taqaitawa, mun takaita wajen ambaton al'amura a matsayin lamba-lamba ba tare da zurfafa cikin dalilai ba, tare da nuna madogara domin sauqin duba tushen ga wanda yake buqata. Kuma ga Allah muke neman taimako.