English  

تحميل كتاب Manzumatul Lamiyyah المنظومة اللامية Hausa Pdf

الناشر بالمكتبة هو المؤلف

معاينة الكتاب أو تحميله للإستخدام الشخصي فقط وأي صلاحيات أخرى يجب أخذ إذن من المؤلف ناشر الكتاب

الناشر بالمكتبة هو المؤلف
Manzumatul-Lamiyyah - المنظومة اللامية (Hausa)
Qr Code Manzumatul-Lamiyyah - المنظومة اللامية (Hausa)

Manzumatul-Lamiyyah - المنظومة اللامية (Hausa)

مؤلف:
قسم: ابن تيمية [تعديل]
اللغة: لغة الهوسة
الصفحات: 23
حجم الملف: 7.37 ميجا بايت
نوع الملف: PDF
تاريخ الإنشاء: 10 نوفمبر 2025
ترتيب الشهرة: 651,516 رقم 1 هو الأشهر !
رابط مختصر: نسخ
المزيد من الكتب مثل هذا الكتاب
مراجعات ( 0 )
اقتباسات ( 0 )
قراءة وتحميل ( )

الناشر والمؤلف كتاب Manzumatul-Lamiyyah - المنظومة اللامية (Hausa) .
Author — Hâfiz — Imām — Tutor — Student

وصف الكتاب

Wannan shine fassarar littâfin: التعليقات المرضية على المنظومة اللامية
Na Shehin Mâlami Dr. Khalid Ibn Mahmud Al-Juhani’ (حفظه الله) – zuwa hausa, dake daukar ma’anar “Yardajjen Tsokaci AKan Manzumatul-Lâmiyyah” wanda yake Manzuma ne da Shaykh Al-Islam Ibnu Taimiyyah (رحمه الله), ya nazzama ta a kan tushen akidar sa da kuma akidar Ahlus-Sunnah Wal-Jamâ’ah. Ya fâra daga tabbatar da kauna ga Sahabbai, dukkansu, ba tare da bambanci ba, kuma da nuna falalolinsu, sai dai, Abubakar yana gaba dasu. Sa’annan da yin addini bisa ga hasken Alkur’ani da Sunnah babu bidi’a, da imani da âyōyin da suka tabbatar da wasu siffofi ga Allah babu tâwili. Sannan da nuna kuskuren wadanda suka jefar da Alkur’ani da Sunnah a bayansu; wurin kafa hujjoji, sai su rike wâke-wâken mutane mâsu tâwili ga siffofin Allah. Sa’annan da tabbatar da ganin Allah a rânar tâshin kiyâma, da saukar Allah a
saman duniya a duk sulusin karshe na dare, da bâda gaskiya da ma’auni da tafki, da tabbatar da gadar Sirâdi, da kasantuwar Wuta da Aljannah duk a tafe, da ikrâri cewa wadannan kudiri sune akidar shuwâgabannin mazhabobi guda hudu; Malik, Shafi’i, Abu Hanifah, da Ahmad, târe da cikewa da gargadi ga mâsu kâgo abu acikin addini.

Na kâmu da kaunar tarjama Sharhin wannan Manzuma zuwa Hausa ne sabōda Ina ganin zai amfâni al’umma gurin fahimtar dasu Akîdar Ahlus-Sunnah – wacce ta ginu a kan hasken Alkur’ani da Sunnar Manzon Allah ﷺ, bisa fahimtar magabâta na kwarai.

Kuma Ina rōkon Allah Madaukakin Sarki ya karba min wannan hidima, ya amfânar da al’uma, kuma yasa ya zamo silar shiryuwar al’uma zuwa ga tauhîdi da shiga aljanna.

مراجعة كتاب "Manzumatul-Lamiyyah - المنظومة اللامية (Hausa)"

اقتباسات كتاب "Manzumatul-Lamiyyah - المنظومة اللامية (Hausa)"

كتب أخرى مثل "Manzumatul-Lamiyyah - المنظومة اللامية (Hausa)"

كتب أخرى لـ "إمام محمد"

إخفاء الملكية الفكرية محفوظة لمؤلف الكتاب المذكور
فى حالة وجود مشكلة بالكتاب الرجاء الإبلاغ من خلال أحد الروابط التالية:
بلّغ عن الكتاب أو من خلال التواصل معنا

الكتب الإلكترونية هي مكملة وداعمة للكتب الورقية ولا تلغيه أبداً بضغطة زر يصل الكتاب الإلكتروني لأي شخص بأي مكان بالعالم.
قد يضعف نظرك بسبب توهج الشاشة، أدعم ناشر الكتاب بشراءك لكتابه الورقي الأصلي إذا تمكنت من الوصول له والحصول عليه فلا تتردد بشراءه.
أنشر كتابك الآن مجانا