اذا لم تجد ما تبحث عنه يمكنك استخدام كلمات أكثر دقة.
Wannan littafin yana ƙunshi da bayanin irin zaluncin da aka yiwa ƴar manzon Allah Muhammad wato Sayyada Faɗimatuz Zahra (as) tare da dogaro da littatafan musulunci na bangaren ƴan Ahlussunnah.