اذا لم تجد ما تبحث عنه يمكنك استخدام كلمات أكثر دقة.
Wannan xan littafi an rubuta shi a taqaice domin ya kasance mai sauqin fahimta da aiki ga kowa. Shi ne jigon abin da muka xako daga littattafai biyu: Nusuk Ibn Baz da Nusuk al-Albani (Allah ya ji qansu). Domin taqaitawa, mun takaita wajen ambaton al'amura a matsayin lamba-lamba ba tare da zurfafa cikin dalilai ba, tare da nuna madogara domin sauqin duba tushen ga wanda yake buqata. Kuma ga Allah muke neman taimako.