اذا لم تجد ما تبحث عنه يمكنك استخدام كلمات أكثر دقة.
Hakika littafin hisnul Muslim na sheik Sa'id Aliyu wahfu Yana Daya daga cikin Mafi shaharar littattafan da aka rubuta ababin addu'o'i da azkar, hakika Allah ya bashi karbuwa a tsakanin musulman duniya ta yadda takai an fassarashi da yaruka daban daban, ba komai ya kawo hakaba face ingancin addu'o'in da ya kunsa da Kuma saukinsu gami da kyakkyawar niyar marubucin, Allah ya Saka masa da Mafi kyawun sakamako.