English  

كتب yadda ake wankan gawa a musulunci

اذا لم تجد ما تبحث عنه يمكنك استخدام كلمات أكثر دقة.

عرض المزيد

YADDA AKE WANKAN GAWA A MUSULUNCI (كتاب)


Idan mutum musulmi ya mutu to yana akan danginsa ko sauran alummar musulmi da suke wannan society din da yake dasu wanke shi, su yi masa linkafani su binne shi yadda addinin musulunci ya koyar.