English  

كتب yadda ake layya a musulunci

اذا لم تجد ما تبحث عنه يمكنك استخدام كلمات أكثر دقة.

عرض المزيد

YADDA AKE LAYYA A MUSULUNCI (كتاب)


Wannan Littafin ya kunshi dukkan bayanai akan yadda ake yin layya a musulunci, kama daga bayanin ma'anar layyar, hukuncinta, wajibcinta, sharuddan ta duk akan hujjojin Alqur'ani da Sunnar Manzon Allah SAW da Maganganun Magabatan kwarai. In shaa Allah wannan littafin ya wadatar akan dukkan komai da ake bukatar sani akan udhiyah.