English  

كتب tsarabar ango zuwa ɗakin amarya daga hasken ahlulbait as

اذا لم تجد ما تبحث عنه يمكنك استخدام كلمات أكثر دقة.

عرض المزيد

Tsarabar Ango zuwa ɗakin Amarya Daga Hasken Ahlulbait (as) (كتاب)


Daga cikin Nasihohin da Manzon Allah (sawa) ya yiwa Imam Aliy (as) ya ce masa, "Ya kai Aliy yayin da amarya ta shiga gidanka ka cire mata takalmanta a ka wanke mata ƙafafunta (ka tari ruwan a wani abu) sannan ka zuba ruwan a bakin ƙofar ɗakin da ƙarshen ɗakin, idan ka aikata hakan Allah zai fitar da launin talauci guda saba'in kuma ya saka Albarka launi saba'in sannan ya sauƙar maka da rahama guda saba'in wanda yake rufe a kanta (amarya) har sai duk gidanka ya samu albarkarta, sannan zata samu aminci daga cutar hauka da cutar yankewar gaɓoɓi da kuturta ba za su same ta ba matuƙar tana gidanka.
(Duba Ilalush shara'i juz'i na 2 shafi na 514)