اذا لم تجد ما تبحث عنه يمكنك استخدام كلمات أكثر دقة.
wannan fassara ne na littafin "Shi Haske ne da yake takawa a doron ƙasa" wanda ya tattaro bayanai game da rayuwa da kyawawan ɗabi'u da kuma gudumowa ta marigayi jagoran malamai masu ibada Mai girma Ayatollah Almuhaƙƙiƙ Sayyid Muhammad Ridha Ash-shiraziy (qs), wanda Sheikh Yasir Alhabib (h) ya gabatar a lokuta dabam-dabam waɗanda ya tattarasu da ma wasu darussa na musamman game da rayuwar marigayin.
Wanda ni kuma Allah ya bani damar fassarashi zuwa yaren Hausa.