اذا لم تجد ما تبحث عنه يمكنك استخدام كلمات أكثر دقة.
Wannan Littafin ya kunshi dukkan bayanai da jan kunne da nasiha akan yadda shigar mata take a musulunci, ya kunshi babubbuka, da suka shafi "ma'anar hijjabi a lugga da shari'a," Tambaya akan hijjabi, meyasa shari'a ta ce mata su rufe jikinsu? Sharuddan sa hijjabi, nagartar hijjabi a wurin ya mace, yanayin hijjabi da wajibcinsa a musulunci, da bayani akan niqabi a wurin ya mace.