اذا لم تجد ما تبحث عنه يمكنك استخدام كلمات أكثر دقة.
Auren Wucin Gadi shine dai Auren Mutu'a wanda ake ɗaurashi na wani lokaci ƙayyadadde, wannan littafin ya yi duba ne game da muhimmanci da kuma dalilai da ma bayanin yadda ake wannan aure ta hanyar bayar da labari (Novel) da bai faru a kan kowa ba.